Opinions

Waliyyan Allah Socrates, Gautama Buddah (Alaihimas Salam)

Ni fa zuciyata tuni ta gama nutsuwa da cewa wani sashe daga cikin mutane irin su Masu Daraja Socrates, da Alexander the Great (Zul-Qarnanain), daSamuel (Shamawilu), da Aristotle, da Gautama Buddha, da dai sauran ire-irensu (amincin Allah ya tabbata a garesu), wasunsu annabawa ne da…

Copyright (c) 2020 danbuzu.com

Minimum 4 characters