Hausa

Shin ko Ubangiji ya halicci Wasu Nau’in Mutanen a Duniyarmu kafin Annabi Adamu?

1. Kasancewar an sanyawa kalma suna ta أرض mu’arifah (ال)، to kai tsaye mun san anan Allah yana magana da mala’ikunsa ne akan duniyarmu (Earth) a cikin wannan aya mai lamba ta 30, a cikin Suratul Baqarah. 2. Abin tanbayar anan shine: Shin ta yaya…

Waliyyan Allah Socrates, Gautama Buddah (Alaihimas Salam)

Ni fa zuciyata tuni ta gama nutsuwa da cewa wani sashe daga cikin mutane irin su Masu Daraja Socrates, da Alexander the Great (Zul-Qarnanain), daSamuel (Shamawilu), da Aristotle, da Gautama Buddha, da dai sauran ire-irensu (amincin Allah ya tabbata a garesu), wasunsu annabawa ne da…

Copyright (c) 2020 danbuzu.com

Minimum 4 characters