Author page: Las Danbuzu

JINSI (2020) The Movie

COMPANY: Mira Multimedia Entertainment LtdTITLE: Jinsi (It’s all about family) [With English Subtitle]DURATION: 1 hr, 17 minsPRODUCER: Lawal M. Adam, Las DanbuzuDIRECTOR: Adam Musa Adam SYNOPSIS: JINSI (2020) is a Kannywood movie that is all about family misunderstanding. In the movie, Alhaji Adam (Dr Abdullahi…

FACT FINDING ABOUT THE REPORTED INCREASED DEATH RATES IN KANO

By Maryam Nasir MBBS MSC; Zainab Mahmoud MD DTMH; and Khadija Rufai MD MHA 27TH APRIL 2020 Background: The Coronavirus Disease (COVID-19) pandemic has created an unprecedented global health and economic crisis. Early into the spread of the COVID-19 pandemic, there were several reports that…

Shin ko Ubangiji ya halicci Wasu Nau’in Mutanen a Duniyarmu kafin Annabi Adamu?

1. Kasancewar an sanyawa kalma suna ta أرض mu’arifah (ال)، to kai tsaye mun san anan Allah yana magana da mala’ikunsa ne akan duniyarmu (Earth) a cikin wannan aya mai lamba ta 30, a cikin Suratul Baqarah. 2. Abin tanbayar anan shine: Shin ta yaya…

Wahabiyanci, Shi’anci ko kuma Sufanci?

Wahabiyancin ne ko Sufancin ko kuma ma Shi’ancin? A kundin tsarin mulkin Qasarmu Nijeriya babu wani mahalukin da ya isa ya haramta Mazahabar Ja’fariyya (Shi’anci), kamar yadda ba wanda ya isa ya haramta tafarkai irinsu Wahabiyanci da Sufanci. Amma dai, idan gwamnati taso, tana da…

Waliyyan Allah Socrates, Gautama Buddah (Alaihimas Salam)

Ni fa zuciyata tuni ta gama nutsuwa da cewa wani sashe daga cikin mutane irin su Masu Daraja Socrates, da Alexander the Great (Zul-Qarnanain), daSamuel (Shamawilu), da Aristotle, da Gautama Buddha, da dai sauran ire-irensu (amincin Allah ya tabbata a garesu), wasunsu annabawa ne da…

Copyright (c) 2020 danbuzu.com

Minimum 4 characters