Matsalar Man Fetir A Najeria

Wallahi Tallahi Babu laifin Buhari Karyache ta manyan Yan Kasuwarmu Da Siyasa.

Daga Babs Sankara.

A hakikanin Binchike da Na Gabatar Daga Wasu Ma’aikatan NNPC wallahi ya gayamin chewa abin da ke Faruwa Babu laifin Buhari Kawai Zagon Kasan Na Manyanmmu.

1. Na farko Kowa yasan Chewa Shugaba Buhari da zuwansa Ya Gyara Matatun Mai Da Muke Dasu na Arewa wadda an kashesu babu dalili, a Makudan Kudade wadda shekara Da Shekaru aka kasa gyarawa dan bakin chiki na wasu manyanmu da ya. Kasuwarmu da kudin dako da basusan talaka ya mora yaji Dadi A Farfado Da Wadda Muke Dasu.

2 nasan Kunsan Chewa Da Zuwan Baba Buhari Aka Fara Aiki. nemo Mai A Arewa Dan Dan Arewa Shima Ya Tsaya Da Kafarsa

3. Sanin kowane da ganin yayi wannan aka fara rikichin naija delta lokachin da mai yayi faduwar bakar tasa a duniya wadda dashi aka dogara aka dora kasar a turbar rashin lissafin yaya mai zai kasanche A duniya ayau.

4. Daganan Baba Buhari ya Gano tsabar chutar da ake a bangaren Dakon Mai Wadda Wasu tsirarin manyanmu sune suke amfana Shikuma su kadai amma talaka baisan yadda Abin Yakeba.

5. Ko kun tuna Da An Fara Turo Mai Arewachin Najeria wadda Har An Kaddamar Da Depot Na Kano An Gyra Sarai Amma Ba’san ransuba Sai zagon Kasa.

6. Kokunsan Akullum sune suke Da Hannu Wajen Bata matatun mai Da Baba Buhari Yake Dan Kawai Biyan Bukarsu

Ga kuma abin da yake faruwa ayau. Ta matsalar

Da wadannan dalilai dana lissafo, amma sukuma Ayau Da Suka Fiskanchi mai Ya Fara Tashi A Duniya Shine Suka Dage Sai An Kara kudin Mai,

shikuma Baba Buhari Yaki yarda ai hakan shine suka fake da Baba Buharine Dan A Siyasantar da matsalar talaka yaga laifin Baba Buharine,

wadda ayau a kasarnan sun Daina Shigo da Mai, Sai Gwamnati NNPC kadai Take Kawo Wadda Ayau muke samu muke dan zirga zirganmu ayau,

Ko kun san Chewa hatta aron gurin Aje Mai Ayau Yan Kasuwarmu Sun Hana gwamnati?

Wallahi Tlahi Ba Sharri Ko Kage Naiwa manyan Yan Kasuwarmuba,

Shin ko kunsan Chewa duk Da Hakan Ayau idan An Basu Man Sayarwa suke a fice Dashi?

Wallahi Talaka Mui Hattara Mu Dinga Yiwa Shugaba Buhari Adua da rokon Allah Ya Karya Masu Wannan Mummunan Hali Akan Dole sai sunga Buhari Ya Gaza Mu Koma Gidan Jiya.

Toh mudai Namu Aduache Sannan masu tunani su Ankara Da Halin Da WSu Suka Jefamu Amma An Fake Da Baba Buhari Wallahi Karyache Buhari Burinsa Gyra Kasa Da Nemarwa Talaka Gobe Mai Kyau.

Ruwa Chikin Chokalidai Ya ishi Mai Hankali Yin Wanka, Idan Munki Bari….

Share with your friends
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
266 views

Leave a Reply

avatar