Budaddiyar Wasika zuwa ga Shugaba Buhari

Daga Fahad Ibrahim Danladi
Abinda su ka kasa fahimtar da ‘Malam Dogo’ shine bawai hana Kwankwaso zuwa Kano ne zaisa ya ci zabe ba, magance matsalar yunwa da bakin talauci da ya addabi Talaka shine ticket dinsa na 2019.

Shi kuma ‘Baban Likimo’ abokin mutuwa ya ke nema domin ta tabbata lahu a gareshi cewa sai ya riga rana faduwa. Don haka baza a biye masa ba.

Honorable Commissioner na Tsaro kuma tsabagen kwadayi da rashin godiyar Allah ne yasa shi fadawa cikin siyasa tsumu tsumu alhalin ya na sanye da bakaken kaya.

Ashe wai ana kyauta ta zaton cewa idan Kwankwaso ya shigo Jihar Kano Talakawa zasu fito kwansu da kwarkwatar su wajen taronsa. Hakan kuma zai zama gagarimin koma baya a siyasar ‘Malam Dogo’ domin Kano nan ce ruhin siyasar sa.

@FahadKano

Share with your friends
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
216 views

Leave a Reply

avatar