Zuwan Buhari Kano: Neman Kuri’un Kanawa ko Ziyarar Bude Aiki?

Daga M Inuwa MH

Ya kuke Ganin wannan Ziyara Da shugaba Buhari Zai Kai Zuwa kano a daidai wannan lokaci duba Yadda Shugaban Ya Dauki Tsawon Lokaci Ba Tare Da Yaje Kano Dinba Dukda ko anyi Abubuwan Daya Kamata Ace Yaje Misali kamarsu Kasuwanni da suka kone Anyi Rashin Manyam Mutane a Kano Amma Be jeba

Yanzu Kuna Ganin Wannan Zuwan nasa Bashi Da Alaka Da Neman Kuri’un Kanawa Duba da Karatowar Zaben 2019 Dake Zuwa?

Share with your friends
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
246 views

Leave a Reply

Be the First to Comment!

avatar