SABON KATIN TALLAFAWA BUHARI A 2019 YA FITO

Daga Shiek Umar Kwangila

A shirye-shiryen yakin neman zaben 2019, akwai katin tallafi na kungiyar masu goyon bayan Shugaba Buhari ya kusa shiga Kasuwa.

Katin dai akwai na masu karamin karfi da za a siya akan rahusa mai sauki kan naira dari. Sannan akwai na masu babban karfi da za a siyar a kan matsakaicin farashi naira dubu goma (10,000).

Idan kana son tallafawa fiye da wadannan farashin, to kana iya siyan katin sau biyu ko fiye da haka.

Masu karatu ko za ku siya?

Share with your friends
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
99 views

Leave a Reply

Be the First to Comment!

avatar