HANYOYIN MALLAKAR MACE CIKIN SAUKI!

By Ahmad S. Alkanawy.

Mata suna tambaya wai kowa ya tashi sai yace hanyoyin mallakar miji. Toh su ba’ason a mallake sune? Ganin haka muka ga cewar ya kamata mu danyi hobbasa ta yadda za’a musu adalci. Gashi yau mun sauke nauyi kowa ya daure ya karanta saboda zai karu sosai. Mata su karanta saboda su ga hanyoyin da ake mallakansu. Ga kadan daga cikin hanyoyin mallakar wanda za ka ga mace ta rinka binka zai zai sai abunda kace๐Ÿ’ƒ

1)Banda kara mata kishiya idan ka aureta ka gama aure kenan har abada๐Ÿ‘ซ.

2)kullum ka shigo da kaji da kayan sanyi kamarsu ice cream da maltina๐Ÿ—๐Ÿ–๐Ÿง๐Ÿบ.

3)Ka rinka yi mata wanki da guga tana zaune tana hutawa๐Ÿ‘—๐Ÿ‘š.

4)da safe kayi mata abin karyawa ka ajiye ka tafi aiki, idan ta tashi sai ta ci/sha, ta sa maka albarkaโ˜•๐Ÿฉ๐Ÿ™.

5)Ka hutar da ita girki kwata kwata idan azahar tayi ka sayo mata abinci ka kai mata๐Ÿ—๐Ÿ๐Ÿข.

6)Da dare ka dauke ta ku shiga gari shan iska daga nan ku sayo kayan fruit๐ŸŽ๐ŸŠ๐Ÿ‡๐Ÿ’.

7) Duk weekend karinga daukanta kuna zuwa garuruwa shakatawa๐Ÿ‚๐ŸŠ๐Ÿ„.

8)Duk karshen wata ka kawo mata albashinka tadiba ta sammaka nasa kati a waya dana shan mai๐Ÿ’ฐ๐Ÿ“ฑ

๐Ÿš˜.9)Duk biki ka bata 50,000 kudin anko da liki๐Ÿ’ต๐Ÿ‘˜.

10) Idan taje kasuwa ka rike mata jaka da duk abinda ta rike ta rinka tafiya dan ita sarauniya ce๐Ÿ‘œ๐Ÿ‘ธ๐Ÿ‘‘.

11)Duk lokacin da kake gida ka rika yimata abubuwan nishadi domin ka faranta mata rai ta ringa dariya ๐Ÿ˜„๐Ÿ˜‚.

12)Ka rinka goyata idan ta gaji da zama ko ta nemi hakan ๐Ÿ™†.

13)Idan ta nemi kayi mata kukan doki ko jaki ko kaza ko bera ko kuma na yara to karinka yimata ๐ŸŽ๐Ÿด๐Ÿ“๐Ÿ€๐Ÿ‘ถ.

14)karinka shigowa gida karfe 4pm ku huta kafin ku fita ๐ŸŒ…โ›ฒ.

15) Banda hirar majalisa, banda fita ko yawo kai kadai

Wadannan sune kadan daga ciki. A jarraba agani sai naji daga gareku.

Share with your friends
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
190 views

Leave a Reply

Be the First to Comment!

avatar
wpDiscuz