Buhari yaga uwar bari!

By Faha Ibrahim Danladi
1. Niger-Delta sun sha kudi a budget 2018.
2. Constituency project ya samu wajen zama a 2018 budget.

Da ya dauki Niger-Delta da Majalisa zancen banza…sai yanzu ya gane cewa shayi ruwa ne, dole ya basu kulawa kamar yadda Shugabannin da ya ke gani BARAYI ne su kayi.

@FahadKano

Share with your friends
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
152 views

Leave a Reply

Be the First to Comment!

avatar