an yi kira da a Ladabtar da Limamin Abuja


Ra’ayoyin da dama da Musulman Nijeriya musamman mabiyan ƙungiyoyin Izala da Salafiyya na ganinyaa kamata a rubuta petition zuwa ga Majalisar Ƙoli ta Mulmana Nijeriya ƙarƙashin jagoranchin Sarkin musulmi Sultan Abubakar Sa’ad III da a ladabtar da Sheikh (Dr.) Maqari a matsayin sa na mai wakiltar Musulumman Nigeria amma Yana Kira zuwa ga rabuwar Kai, “hate speech”, kuma maganar sa zai iya bãta alaka Tsakanin Nigeria da Saudia Lura da irin muqãmin da yake riiqe dashi.

Share with your friends
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
197 views

Leave a Reply

avatar