Gossip: Kannywood

Shahararren Mawaki Abdu Boda tare da wata shahararriya jurumar fim.

Kannywood kwaikwayo ne ga Bollywood kamar yadda Nollywood take ga Hollywood. Koda yake ita Kannywood na ikirarin yin fina-finansu a bisa turbar gyaran tarbiyyar al'umma, amma dai suma din sun koma kwaikwayon Hollywood!

Ga kadan daga hotunan jaruman na Kannywood a wasu lokuta na sheke ayarsu:
Jarumi Ibrahim Maishinku tare da wasa jarumai mata a bakin ruwa.

Picture shot na Zainab Indomie tare da wani matashi.


Wannan Ummi Zeezee kenan taren da Shahararren Mawakin nan mazaunin Ikko, mai suna timaya. Wanda ta taba ikararin mai yiwuwa ta aureshi.


Shahararriyar tauraruwan wasan Hausan nan kenan wato Zainab Indomie tare da wani daga cikin Samarinta.

Zainab Indomie Kenan.
Wannan kuma sanannen Jarumin nan ne da bay yin koda rawa a gaban Kamere saboda tsabagen kunya, tare da wata jaruma.

Kubra Dacko…

Ali Nuhu and Sani Danja in action! Courtesy of Nigerian Movie

Sadiq Sani Sadiq…

Wata k'ila an d'auki Wannan hoton ne lokacinda ake shirya Fim d'in Qarangiya.

Share with your friends
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
  •  
148 views

28
Leave a Reply

avatar
28 Comment threads
0 Thread replies
0 Followers
 
Most reacted comment
Hottest comment thread
1 Comment authors
sulaimanUmarIslamfaraga24anonymous Recent comment authors
newest oldest most voted
anonymous
Guest
anonymous

Anonymous writes:Allah ya shirya

anonymous
Guest
anonymous

maryam michika writes:Assalamu alaikum yayan uwanamata masu finafinan hausa kuji soron gamuwarku da Allah ran gobe kiyama daranarda za a aika mukuda malaikan mutuwa da kwanciyar kabari wanda dagakai sai abinda ka aikata Allah ya shiryemu bakidaya amin yarabbi

anonymous
Guest
anonymous

Fatimah Maid writes:Innalillahi wa inna ilaihim raji'un. Indomie da zee zee basu ban mamaki ba dama can sun saba. But I can't believe my eyes,maishunku da yake bala'in birgeni saboda natsuwarsa da kirkinsa. I met him once kuma He was very nice ga matarsa kyakkyawa anya ba Photoshop ba kuwa,'yan matan nan ma ba wani abin azo a gani ba har da wani snapping pic dasu. Kai Allah ya shiryemu,kuma tunda har abin haka da Allah 'yan uwa musulmai mu dinga sasu a addu'a,kuma mu daina zagin Ali Nuhu atleast nashi film ne not real life kuma he doesn't pretend he does it openly so that his wife knows and accept it the way it is hanyan abincinsa ne kawai Allah ya gyara ya shiryardamu duka.

anonymous
Guest
anonymous

rahma writes:Salam. This is whts mean by akhirizzaman. Was so shocked to see miashinku. May Allah 4giv & us all. May we altogether be guided 2 the right path.

anonymous
Guest
anonymous

suraj mohd writes:toh yan uwana maza da mata muji tsoron allah murage wasu abubuwa damukeyi wannan abubuwa suna daya daga cikin abubuwan da yahudawa keyi yakamata musancewa mu musulmaine.allah yabamu ikon gyarawa.

anonymous
Guest
anonymous

Fatimah Maid writes:Ameen ya rabbi.

anonymous
Guest
anonymous

Dr.G writes:Zainab I love to dig crazy chicks like u!

faraga24
Guest
faraga24

Allah ya shirya.

anonymous
Guest
anonymous

sparkln beauty writes:Allah ya shire mu ya kuma sa mu cika da imani amma wannan ba birgewa bace wlhy kuma iyayyen ku na ganin ku ko da yake……………………….

anonymous
Guest
anonymous

Anonymous writes:Hm!,kai dai ga mutum,muji tsoron Allah.pls who so eva wnt to be enrolled into actng film,ya tsarkake zuciyarsa Allah yasa mu dace.